M. Had 9:12 HAU

12 Gama mutum bai san lokacinsa ba, kamar kifayen da akan kama da taru, kamar kuma tsuntsayen da akan kama da tarko, haka nan mugun lokaci yakan auko wa 'yan adam farat ɗaya.

Karanta cikakken babi M. Had 9

gani M. Had 9:12 a cikin mahallin