Mak 1:12 HAU

12 “Dukanku masu wucewa, ba wani abu ba ne a gare ku?Ku duba, ku gani, ko akwai baƙin ciki irin nawa,Wanda Ubangiji ya ɗora mini,A ranar fushinsa mai zafi.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:12 a cikin mahallin