Mak 1:14 HAU

14 “Ubangiji ya tattara laifofinaYa yi karkiya da su,Ya ɗaura su a wuyana,Ya sa ƙarfina ya kāsa.Ya kuma bashe ni a hannunWaɗanda ban iya kome da su ba.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:14 a cikin mahallin