2 Da dare tana kuka mai zafi,Hawaye suna zuba sharaf-sharaf a kumatunta.Dukan masoyanta ba wanda yake ta'azantar da ita.Dukan abokanta sun ci amanarta, sun zama maƙiyanta.
Karanta cikakken babi Mak 1
gani Mak 1:2 a cikin mahallin