Mak 1:21 HAU

21 “Sun ji yadda nake nishi,Ba mai ta'azantar da ni.Dukan maƙiyana sun ji labarin wahalar da nake ciki,Suna kuwa murna da ka yi haka.Ka kawo ranan nan da ka ambata,Domin su ma su zama kamar yadda nake.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:21 a cikin mahallin