Mak 2:16 HAU

16 Maƙiyanki duka sun wage bakinsu gāba da ke,Suna tsāki, suna cizon bakinsu,Suna ihu, suna cewa, “Mun hallaka ta!Ai, wannan ita ce ranar da muke fata!Ga shi kuwa, ta zo, mun gan ta!”

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:16 a cikin mahallin