Mak 2:19 HAU

19 Ki tashi, ki ya ta kuka dukan dare,Ki bulbule abin da yake cikin zuciyarkiKamar ruwa gaban Ubangiji.Ki miƙa hannuwanki zuwa gare shi,Saboda rayukan 'ya'yanki,Waɗanda suke suma da yunwaA magamin kowane titi!

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:19 a cikin mahallin