18 Ana bin sawayenmu,Don haka ba mu iya tafiya a titunanmu ba.Ƙarshenmu ya yi kusa,Kwanakinmu sun ƙare,Gama ƙarshenmu ya zo.
Karanta cikakken babi Mak 4
gani Mak 4:18 a cikin mahallin