Mak 4:20 HAU

20 Shi wanda muke dogara gare shi,Wato zaɓaɓɓe na Ubangiji, ya auka cikin raminsu,Shi wanda muka ce,“A ƙarƙashin inuwarsa ne za mu zauna a cikin sauran al'umma.”

Karanta cikakken babi Mak 4

gani Mak 4:20 a cikin mahallin