Mak 4:5 HAU

5 Su waɗanda suka ci abubuwa masu daɗi,Sun halaka a titi.Su waɗanda aka goye su da alharini,Yanzu suna kwance a kan tsibin toka.

Karanta cikakken babi Mak 4

gani Mak 4:5 a cikin mahallin