Mal 1:11 HAU

11 “Mutane daga kowaɗanne sassa na duniya za su girmama ni. Ko'ina za su ƙona mini halattacciyar hadaya, gama dukansu za su girmama ni,” in ji Ubangiji Mai Runduna.

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:11 a cikin mahallin