Mal 1:7 HAU

7 Yadda kuka yi ke nan. Kun miƙa haramtacciyar hadaya ta abinci a kan bagadena, sa'an nan kuna cewa, ‘Ta ƙaƙa muka raina ka?’ To, zan faɗa muku, don kun ƙazantar da bagadena.

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:7 a cikin mahallin