Mal 1:9 HAU

9 To, firistoci ku gwada, ku roƙi Allah domin ya yi mana alheri. Ai, ba zai amsa addu'arku ba, wannan kuwa laifinku ne. Ubangiji Mai Runduna ya faɗa.

Karanta cikakken babi Mal 1

gani Mal 1:9 a cikin mahallin