Mal 3:7 HAU

7 Ku kamar kakanninku kuke, kun bar bin dokokina, ba ku kiyaye su ba. Ku komo wurina, ni ma zan koma wurinku,” in ji Ubangiji Mai Runduna. “Amma kun ce, ‘Ƙaƙa za mu yi, mu koma gare ka?’

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:7 a cikin mahallin