Mika 3:7 HAU

7 Masu gani za su sha kunya,Masu duba kuwa za su ruɗe,Dukansu za su rufe bakinsu,Gama ba amsa daga wurin Allah.

Karanta cikakken babi Mika 3

gani Mika 3:7 a cikin mahallin