Mika 4:13 HAU

13 “Ya Sihiyona, ki tashi, ki tattaka!Gama zan mai da ƙahonki ƙarfe,kofatanki kuwa tagulla,Za ki ragargaje al'ummai da yawa.”Za ki ba Ubangijin dukan duniyadukiyarsu da suka tara ta hanyarzamba,Wadatarsu kuma ga Ubangijin dukanduniya.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:13 a cikin mahallin