Mika 4:4 HAU

4 Kowa zai zauna gindin kurangarinabinsa da gindin ɓaurensa.Ba wanda zai tsoratar da shi,Gama Ubangiji Mai Runduna ne yafaɗa.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:4 a cikin mahallin