Mika 4:7 HAU

7 Zan sa guragu su wanzu,Korarru kuwa su zama al'umma maiƙarfi,Ni, Ubangiji, zan yi mulkinsu aSihiyona har abada.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:7 a cikin mahallin