Mika 4:9 HAU

9 Yanzu, me ya sa kike kuka daƙarfi?Ba sarki a cikinki ne?Mashawarcinki ya hallaka ne,Da azaba ta auka miki kamar tamace mai naƙuda?

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:9 a cikin mahallin