8 Ringin Yakubu kuma zai zamar waal'umman duniya,Kamar yadda zaki yake a tsakaninnamomin jeji,Kamar kuma yadda zaki yake atsakanin garkunan tumaki,Wanda, sa'ad da ya ratsa, yakantattaka,Ya yi kacakaca da su,Ba wanda zai cece su.
9 Za a ƙarfafa hannunka a kanmaƙiyanka,Za a datse maƙiyanka duka.
10 “A wannan rana, ni Ubangiji na ce,Zan kashe dawakanku, in hallakakarusanku.
11 Zan shafe biranen ƙasarku,In rushe garunku.
12 Zan kawar da maita daga ƙasarku,Ba za ku ƙara samun bokaye ba.
13 Zan sassare siffofinku daginshiƙanku,Ba za ku ƙara sunkuya wa aikinhannuwanku ba.
14 Zan tumɓuke gumakan nan Ashtarotdaga cikinku,Zan hallaka biranenku.