Mika 6:16 HAU

16 Domin kun kiyaye dokokin Omri,Kun bi halin gidan Ahab,Kun kuma bi shawarwarinsu.Domin haka zan maishe ku kufai,In mai da ku abin dariya,Za ku sha raini a wurin mutanena.”

Karanta cikakken babi Mika 6

gani Mika 6:16 a cikin mahallin