Mika 6:2 HAU

2 “Ku duwatsu da madawwaman tussanduniya,Ku ji tuhumar da Ubangiji yake yimuku.Gama Ubangiji, yana da maganagāba da mutanensa,Zai tuhumi Isra'ila.

Karanta cikakken babi Mika 6

gani Mika 6:2 a cikin mahallin