Mika 6:6 HAU

6 Da me zan zo gaban Ubangiji,In sunkuyar da kaina a gaban Allahna Sama?Ko in zo gabansa da maraƙi banaɗaya domin yin hadaya taƙonawa?

Karanta cikakken babi Mika 6

gani Mika 6:6 a cikin mahallin