Mika 7:14 HAU

14 Sai ka yi kiwon mutanenka dasandanka,Wato garken mallakarka,Wanda yake zaune shi kaɗai a kurmiA tsakiyar ƙasa mai albarka.Bari su yi kiwo cikin Bashan daGileyadKamar a kwanakin dā.

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:14 a cikin mahallin