Mika 7:4 HAU

4 Mutumin kirkinsu kamar ƙaya yake,Mai gaskiyarsu kuwa kamar shingenƙaya yake.Ranar da kuka sa mai tsaro,A ran nan za a aukar muku dahukunci.Yanzu ruɗewarku ta zo,

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:4 a cikin mahallin