Nah 2:13 HAU

13 “Ga shi, ina gāba da ke. Ni UbangijiAllah Mai Runduna na faɗa.Zan ƙone karusanki,Takobi kuwa zai karkashe sagarunzakokinki,Zan hana miki ganima a duniya.Ba za a ƙara jin muryoyin jakadunkiba.”

Karanta cikakken babi Nah 2

gani Nah 2:13 a cikin mahallin