Nah 3:17 HAU

17 Shugabanninki kamar ɗango suke,Manyan mutanenki kamarcincirindon fāra ne,Suna zaune a kan shinge a kwanakinsanyi,Sa'ad da rana ta fito, sukan tashi sutafi,Ba wanda ya san inda suke.

Karanta cikakken babi Nah 3

gani Nah 3:17 a cikin mahallin