Oba 1:3 HAU

3 Girmankanki ya yaudare ki,Kina zaune a kagara, a kan dutse,Wurin zamanki yana canƙwanƙolin duwatsu.Don haka a zuciya kike cewa,‘Wa zai saukar da ni ƙasa?’

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:3 a cikin mahallin