Rut 1:11 HAU

11 Amma Na'omi ta ce musu, “Ku koma, 'ya'yana, don me za ku tafi tare da ni? Ina da sauran 'ya'ya maza a cikina ne da za su zama mazajenku?

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:11 a cikin mahallin