19 Su biyu kuwa suka kama hanya har suka isa Baitalami. Da suka isa Baitalami, sai dukan garin ya ruɗe saboda su. Mata suka ce, “Na'omi ce wannan?”
Karanta cikakken babi Rut 1
gani Rut 1:19 a cikin mahallin