Rut 2:11 HAU

11 Amma Bo'aza ya ce mata, “An faɗa mini dukan abin da kika yi wa surukarki tun lokacin da mijinki ya rasu, da yadda kika bar iyayenki da ƙasarku, kika zo wurin mutanen da ba ki taɓa saninsu ba a dā.

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:11 a cikin mahallin