18 Ta ɗauka, ta koma gari, ta nuna wa surukarta abin da ta kalato. Ta kuma kawo mata sauran abincin da ta ci ta ƙoshi har ta rage.
Karanta cikakken babi Rut 2
gani Rut 2:18 a cikin mahallin