Rut 2:23 HAU

23 Sai ta riƙa bin 'yan matan gidan Bo'aza. Ta yi ta kala har aka gama girbin sha'ir da na alkama, tana zaune tare da surukarta, wato Na'omi.

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:23 a cikin mahallin