Rut 3:16 HAU

16 Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?”Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:16 a cikin mahallin