Rut 4:3 HAU

3 Sa'an nan ya ce wa dangin nan nasa na kusa, “Ga Na'omi wadda ta komo daga ƙasar Mowab, tana so ta sayar da gonar Elimelek danginmu.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:3 a cikin mahallin