Rut 4:8 HAU

8 Saboda haka a sa'ad da dangin nan mafi kusa ya ce wa Bo'aza, “Sai ka saye ta,” sai ya tuɓe takalminsa ya ba Bo'aza.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:8 a cikin mahallin