W. W. 1:4 HAU

4 Ka ɗauke ni mana, mu gudu,Ka zama sarkina, ka kai ni ɗakinka.Da yake kana nan za mu yi farin ciki,Za mu sha ruwan inabi, mu yi murna da ƙaunarki.Ya dace a ƙaunace ka!

Karanta cikakken babi W. W. 1

gani W. W. 1:4 a cikin mahallin