8 Mafi kyau cikin mata, ashe, ba ki san wurin ba?Tafi, ki bi garken,Ki samar wa awakinki wurin kiwoKusa da alfarwan makiyaya.
Karanta cikakken babi W. W. 1
gani W. W. 1:8 a cikin mahallin