W. W. 2:14 HAU

14 Ya kurciyata kina zaune a kogon dutse mai tsayi.Bari in ga fuskarki, in kuma ji muryarki,Gama muryarki tana da daɗin ji,Fuskarki kuma tana da kyan gani.

Karanta cikakken babi W. W. 2

gani W. W. 2:14 a cikin mahallin