2 Bari in tashi yanzu in shiga birni,In bi titi-titi, in bi dandali-dandali,In nemi wanda raina yake ƙauna.Na neme shi, amma ban same shi ba.
Karanta cikakken babi W. W. 3
gani W. W. 3:2 a cikin mahallin