W. W. 4:1 HAU

1 Kyakkyawa ce ke ƙaunatacciyata.Idonki kamar na kurciya, suna haskakawa daga cikin lulluɓi.Gashinki yana zarya kamar garken awakiDa yake gangarowa daga tuddan Gileyad.

Karanta cikakken babi W. W. 4

gani W. W. 4:1 a cikin mahallin