W. W. 7:4 HAU

4 Wuyanki kamar hasumiyar hauren giwa ne.Idonki kamar tafki ne cikin birnin Heshbon,Kusa da ƙofar Bat-rabbim.Hancinki kyakkyawa ne kamar hasumiyar Lebanon ta tsaron Dimashƙu.

Karanta cikakken babi W. W. 7

gani W. W. 7:4 a cikin mahallin