W. W. 8:6 HAU

6 Kada ki ƙaunaci kowa sai ni,Kada ki rungume kowa sai ni.Ikon ƙauna kamar na mutuwa ne,Ƙarfin kishin ƙauna kamar na mutuwa ne.Yakan kama kamar wuta,Yakan ci kamar gagarumar wuta.

Karanta cikakken babi W. W. 8

gani W. W. 8:6 a cikin mahallin