Yow 2:20 HAU

20 Zan kawar muku da waɗanda sukazo daga arewa,Zan kori waɗansunsu zuwa cikinhamada.Zan kori sahunsu na gaba zuwa cikinTekun Gishiri,Zan kori sahunsu na baya, zuwacikin Bahar Rum.Gawawwakinsu za su yi ɗoyi.Zan yi musu haka saboda dukan abinda suka yi muku.”

Karanta cikakken babi Yow 2

gani Yow 2:20 a cikin mahallin