Yow 3:13 HAU

13 Su sa lauje gama hatsin ya isa girbi.Su shiga su tattaka,Gama wurin matsewar ruwan inabiya cika.Manyan randuna sun cika sunatumbatsa,Gama muguntarsu da yawa take.”

Karanta cikakken babi Yow 3

gani Yow 3:13 a cikin mahallin