Yun 1:6 HAU

6 Can shugaban jirgin ya iske shi, ya ce masa, “Me ya sa kake barci? Tashi ka roƙi allahnka, watakila allahnka zai ji tausayinmu, yă cece mu.”

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:6 a cikin mahallin