Yun 1:9 HAU

9 Sai Yunusa ya ce, “Ni Ba'ibrane ne, ina bin Ubangiji Allah na Sama, wanda ya yi teku da ƙasa.”

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:9 a cikin mahallin