Yun 3:6 HAU

6 Sa'ad da Sarkin Nineba ya ji labarin, sai ya sauka daga kursiyinsa, ya tuɓe rigarsa, ya sa rigar makoki, ya zauna cikin toka.

Karanta cikakken babi Yun 3

gani Yun 3:6 a cikin mahallin