Yun 3:8 HAU

8 Sai dukan mutane da dabbobi su sa tufafin makoki. Kowa ya roƙi Allah da gaske, kowa kuma ya bar mugayen ayyukan da yake yi.

Karanta cikakken babi Yun 3

gani Yun 3:8 a cikin mahallin