Zak 1:11 HAU

11 Sai suka ce wa mala'ikan Ubangiji wanda yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin, “Mun yi ta kai da kawowa a duniya, sai muka ga duniya duka tana zaman lafiya.”

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:11 a cikin mahallin